fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Mu a kawo mana jami’an SARS da aka rusa Zamfara>>Gwamna Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya bukaci cewa su a kai musu jami’an ‘yansanda SARS da aka rusa zuwa Zamfara.

 

Gwamnan ya bayyana hakane bayan taron da kungiyar gwamnonin Arewa suka yi a Kaduna.

Yace su a Zamfara sun ga amfanin Rundunar ta SARS dan haka su a kaimusu ita dan ta taimaka wajan maganin ‘yan bindiga.

 

Yace zai yi magana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari akan lamarin.

 

“We have recorded tremendous development in the area of peace building the Zamfara state with the commitment and professional contribution and support of the FSARS of the Nigeria Police.

“I will personally seek audience with Mr President on this issue. We need the FSARS or its equivalent in Zamfara state because we have seen their positive impact in spite their alleged excesses.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *