fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Mu kadai ba zamu iya ba sai da hadin kan Mutane saboda yawancin ‘yan Bindigar nan ‘yan Najeriya ne>>Janar Buratai

Shugaban sojojin Najeriya, Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa kaso 90 cikin 100 na ‘yan bindiga da masu satar mutane dan kudin fansa ‘yan Najeriya ne.

 

Ya bayyana haka bayan ganawar da yayi da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yau, Litinin a fadarshi ta villa dake Abuja.

Yace sojoji kadai ba zasu iya wannan yaki ba saida hadin kan jama’ar gari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta damke kasurgumin mashekin data dade tana nama a jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published.