fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Muddin Buhari na a matsayin shugaban kasa, ba za’a samu zaman lafiya a Najeriya ba>>Dr. Junaid Muhammad

Tsohon dan majalisa a jamhuriya ta farko, Dr. Junaidu Muhammad ya bayyana cewa muddin jam’iyyar APC da shugaban kasa, Muhammadu Buhari na rike da ragamar mulkin kasarnan to ba za’a taba samun zaman lafiya ba.

 

Ya bayyana hakane a matsayin martanin da yake kan hare-haren da suka faru na Boko Haram da ya kashe mutane akalla 43 a Borno.

 

Yace babu wanda zai ce be san da matsalar tsaro ba a Arewa maso gabas, Musamman Borno sannan kuma da matsalar tsaro a Arewa maso yamma, Katsina da Kaduna Sokoto.

 

Yace an gaji da Allah wadai da shugaban kasa yake yi, abinda ake so shine ya dauki mataki amma kuma ga dukkan alamu abin yafi karfinshi. Yacs ko da kuwa yaushe za’a baiwa shugaban kasar, babu abinda zai iyayi akan lamarin.

“I think Nigerians by now must have been sick and tired of the story of the massacre of innocent people in North-East, particularly in Borno State.

Karanta wannan  Oshiomole yace dole Atiku ya fadi kuma Tinubu yayi nasara a zaben shekarar 2023

 

“And certainly, Nigerians cannot pretend to be unaware of the bandits in North-West, particularly Zamfara, Katsina, Sokoto and Kaduna states.

 

“So any attempt by Buhari, this lousy government to pretend that they were shocked; we have reached the stage where we are beyond being shocked.

 

“All is happening because there is no governance in the country.

 

“As long as this same Buhari, this government and party(APC) are in power, Nigeria will never know peace because clearly, the task of governing Nigeria is beyond him. He cannot do it.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.