fbpx
Friday, July 1
Shadow

Mugunta: Magidanci ya kwararawa matarsa tafasashshen ruwan zafi yayin da take tsaka da bacci

Wani magidanci ya kwararawa matarsa tafasashshen ruwan zafi yayin da take tsaka da bacci.

 

Mr Isaac Ekeh wanda tsohon ma’aikacin gwamnati ne ya kwararawa matar tasa me suna Stella ruwan zafin a gidansu dake Alakija a jihar Legas.

 

Matar ta gayawa kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN cewa sun ci abincin dare tare lafiya lau kamin faruwar lamarin.

 

Matar tace abinda ya bata mamaki shine babu wani abu da ya shiga tsakanin ta da mijinta na rashin jituwa kamin wannan aika-aika da ya mata.

Karanta wannan  Kungiyar SERAP zata maka shugaba Buhari a kotun saboda yaran 'yan siyasa na zuwa makarantun kudi amma yaran talakawa na gida ASUU na cigaba da yajin aiki

 

Tace tuni ya tafi kauyensu dake jihar Imo bayan lahanin da ya mata.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.