Shugaban kasar Najeriya, Majo Janar Muhammadu Buhari, da tsohon mataimakain shugaban kasa, Atiku Abubakar sun taya Kirista murnar Easter.
Yayin da shima gwamnan Kogi Yahaya Bello ya shiga cikin jerin wa’yanda suka taya kirista murnar zagayowar wannan babbar rana ta Easter.
Inda ganadayansu suka bayyana cewa suna fata zasuyi bikin nasu cikin limana, kuma su yiwa kasarmu ta Najeriya addu’a akan matsalar rashin tsaro fama da ita.