fbpx
Monday, August 15
Shadow

Muhammadu Buhari ya Sauka a Daura don gudamar da bikin Babbar Sallah a mahaifarsa

Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ya sauka a jihar Katsina don gudanar da bikin babbar Sallah a mahaifarsa, watau Daura.

Gwamnan jigar Katsina, Aminu Bello Masari da shugaban APC na jihar da kakaaki majalisar jihar da jami’ai na alfarma ne suka tarbi shugaba Buhari a filin jirgin Yar Adua.

Yayin da kuma ya sake shillawa izuwa mahaifarsa watau karamar hukumar Daura.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom - INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.