fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Muhammadu Buhari ya taya Tinubu murnar cika shekara 70

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari tare da sauran shuwagabanni da kuma membobin APC sun taya tsohon gwamnan Jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu murnar cika shekara 70.

Mai baiwa shugaba Muhammadu Buhari shawarwari ta fannin kafafen sada zumunta, Femi Adisina ne ya bayyana hakan ranar litinin.

Inda yace shugana Buhari ya yabi Tinubu sosai bisa namijin kokarin dayake yi a jam’iyyar APC, kuma yayi mai addu’a Allah ya kara mai lafiya da misan kwana.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin wai da gaske Sanatocin da gwamnatin tarayya ta tura kasar Ingila su Taimakawa Ike Ekweremadu an kamasu?

Leave a Reply

Your email address will not be published.