Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Idah Aliyu Fantami ne a wannan hoton bidiyo yake jawo hankalin mutane akan muhimmancin karatun kur’ani a cikin gida, musamman suratul Bakara, ya bayyana cewa hakan yana kore shedanu daga cikin gida.
Muna fatan Allah ya amsa ya kuma sakawa malam da Alheri.