fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Muhimmiyar Sanarwa kan Rigistar NIN

Babbar Kotun tarayya dake da Zama a Legas ta tsawaita lokacin hada layin waya da lambar dan kasa ta NIN zuwa nan da watanni 2.

 

Mai shari’a, Maureen Onyetenu ne ya bayyana haka a hukuncin da ya yanke kan karar da lauya, Monday Ubani ya shigar.

 

Lauyan ya kuma nemi a hana gwamnatin tarayya tursasa kamfanonin sadarwa kullewa wanda basu rijistar layukan wayoyinsu ba.

Mr Ubani argued that the deadline given to service providers to block people’s SIM cards yet to link their lines with the NIN violated the constitutionally protected rights to freedom of expression, right to own moveable property, and right to life.

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

 

He sought that the court halt the ultimatum and extend the deadline.

 

In his argument, Mr Ubani posited that the rush to register lines increased his chances and millions of Nigerians contracting COVID-19. As such, it was a violation of his right to life.

 

This is the fifth extension for the NIN-SIM integration deadline.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.