fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Muma Zamu kori ‘yan Kudu daga Arewa idan aka koremu daga Kudu>>Kungiyar Fulani makiyaya, Miyetti Allah

Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta  bayyana cewa itama zata tabbatar cewa ta kori ‘yan kudu dake zaune a Arewa muddin aka dage cewa sai membobinta sun bar kudu.

 

Shugaban kungiyar na jihar Bauchi, Sadiq Ibrahim Ahmad ne ya bayyana haka inda yace ba zasu lamunci korar membobinta da ake daga kudu ba.

 

Yace ana taba Fulani a Kudu ko kuma aka koresu to lallai suma ‘yan kudu dake zaune a Arewa zasu dandana kudarsu.

 

‘’Everyone has the right to live anywhere he or she wants.

“In fact, herdsmen, based on their activity of pastoralism, own every part of Nigeria. So why should anyone go against the constitution?

‘’If the southern governors insist on sending our people away, we will have no option than to send their people packing too.

“We are no fools. We are only studying the situation. We are all human beings.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *