Hakimin garin DanKaiwa dake karamar hukumar Bakura a jihar Zamfara ya yi hadari
a bisa Hanyar shi daga garin sa zuwa Gusau.
Tuni aka garzaya da wasu daga cikin Dogaransa a sibiti mafi kusa domin ceto rayuwarsu.

Allah Ya tsare gaba.
Daga Kamal A. Rufa’i Rawaiya