fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Mun amince da ba aiki ba biya ba zamu janye yajin aiki ba, cewar ASUU

Kungiyar ASSU a jihar Yobe tayi kira ga membobinta cewa kar maganar da gwamnatin jihar tayi tasa su janye yajin aikin da suke yi.

Gwamnatin jihar tace masu ba aiki ba biya amma duk da haka sun amince zasu cigaba da yajin aikin nasu a jihar dama Najeriya bakidaya.

Inda shugabansu na jihar dakta Saje Jajere ya bayyana cewa sun amince daba aiki ba biya kuma ba zasu janye yajin aikkn ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.