Shafin hutudole.com shafine dake wallafa labaran siyasa, wasanni, nishadi da sauransu cikin harshen Hausa dan haka a kullun yake kara samun karbuwa a gurin matasa, maza da mata kai harma da dattawa.
Tallata hajarku a shafin hutudole zai habbaka kasuwancinku da kuma samun karin abokan hulda. Cikin farashi kalilan daya fara daga N 10,000 kacal zaka iya fara talla a shafin hutudole.
Karku manta, bayan kun kammala kasuwancinku da hajojinku tsaf, abu na gaba da kuke bukata shine tallatawa Duniya shi dan samun karbuwa, shafin hutudole a shirye yake dan baku damar tallata hajarku.
Dan sanin yanda za’a saka talla a shafin hutudole.com sai a tuntubemu kamar haka:
Ku aiko da sako ta imel adres: [email protected]
Sai mun jiku.
Mungode.
Hutudole.