fbpx
Friday, August 12
Shadow

Mun biya ‘yan bindiga harajin naira miliyan 400 a shekara biyu, shugaban Birnin Gwari Kaduna

Tsohon darekta janar na KSMC kuma shugaba a karamar hukumar Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Idris ya bayyana cewa sun biya ‘yan bindig harajin miliyan 400 a shekaru biyu.

Ya bayyana hakan ne yayain daya ke ganawa da manema labarai inda yace matsalar tsaro tayi yawa amma su sun fara kare kansu da kansu.

Domin yace wasu fusatattun mutane sunci galaba akan ‘yan bindigar da suka kai masu hari.

Saboda haka tunda gwamnati ta kasa sauke nauyin daya rataya a wuyanta su sun fara kare kansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.