fbpx
Friday, August 12
Shadow

Mun gaji da bacci da ido daya kawai kayi murabus, kungiyar mata ta fadawa Buhari kan matsalar tsaro

Wata kungiyar mata a Najeriya ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari yayi murabus tunda gwamnatinsa ta kasa samar da tsaro a kasar.

Shugabar kungiyar,  Dr Esther Uduehi ce ta bayyan hakan inda tace ‘yan Najeriya da ido daya suke bacci saboda matsalar tsaro kawai Buhari yayi murabus.

Kungiyar ta bayyana hakan ne bayan ‘yan ta’adda sun kai hari gidan yari na Kuje, cocin Owo ta Ogun da dai sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro: Al'ummar jihata da ido daya suke bacci, cewar gwamna Abiodun

Leave a Reply

Your email address will not be published.