fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Mun gano inda ake ajiye da daliban Kagara kuma mun zagaye wajan>>Jami’an tsaro

Wata Majiya daga jami’an tsaron Najeriya ta shaida cewa bayan nema ta sama da kasa an gano inda ake ajiye da daliban makarantar Kagara da aka sace.

 

Majiyar wadda bata yanda an bayyana sunan ta ba tace daliban na jiye kuda da fasinjojin Motar da aka sace saboda wanda suka sacesu a kungiya daya suke.

 

Hakanan majiyar tace an yiwa wajan Tsinke. Wani Rahoton da Punchng ta ruwaito na kari da cewa gwamnatin jihar Naija data Zamfara sun fara tattaunawa da ‘yan Bindigar.

 

Hakanan Shugaba ‘Yansandan Najeriya,  IGP Muhammad Adamu ya bayyana cewa sun aika da karin jami’an tsaro Jihar Naija da kuma jirgi.

 

A top security source, who confided in The PUNCH, said the kidnappers of the students and the passengers belong to the same gang.

 

He said the two groups of abductees were being kept close to each other in Kotonkoro forest in Niger State, but close Zamfara State, adding that security forces had cornered the bandits.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *