fbpx
Saturday, June 10
Shadow

“Mun gode da Addu’o’inku ‘yan Najeriya: Dan uwana Yusuf yana kara samun sauki”>>Zahara Buhari

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta yiwa dan uwanta, Yusuf Buhari addu’ar fatan samun sauki, a wani sako data fitar ta dandalinta na sada zumunta da muhawara, Zahara ta yiwa jama’a, ‘yan uwa da abokan arziki godiya bisa irin sakonnin nuna damuwa da addu’o’i da suka rika aikawa akan dan uwan nata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ta kuma bayyana cewa dan uwan nata yana samun sauki.

Muna fatan Allah ya kara sauki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN Emefiele, kuma DSS sun kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *