fbpx
Monday, August 8
Shadow

Mun ji dadi da kungiyoyin kwadago suka amince da karin kudin Man Fetur, yanzu zamu tattauna dasu akan karin kudin wutar lantarki>>Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta bayyana farin cikinta da Allah yasa kungiyoyin kwadago suka amince da cire tallafin man fetur.

 

Tace yanzu maganar karin kudin Wutar Lantarki ne za’a tattauna da kungiyoyin kwadagon. Gwamnatinn ta kuma godewa kungiyoyin gwadagon da suka fahimci halin da ake ciki suka janye zanga-zangar da suka yi niyyar yi da kuma yajin aiki.

Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar inda yace amma makiyan Najeriya da ‘yan Adawa basu ji dadin wannan lamari ba inda suka rika kiran kungiyar kwadagon da sunaye da kuma zarginta da cin amanar ‘yan Najeriya.

 

Ga kadan daga cikin abinda ya fada a Tutance.

 

“Since Organized Labour toed the path of sense and sensibility last week, seeing reason with the imperatives of fuel price adjustment, and opening a further window of dialogue on the service based electricity tariff, some groups of Nigerians have been dolorous, disgruntled, and disconsolate.

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

 

“They had apparently perfected plans to use the strike by the labour unions as smokescreen to unleash anarchy on the land, fomenting mayhem and civil disobedience. But the plan blew up in their faces, and they have been in severe pains since then. They have launched series of tirades against Organized Labour.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.