fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Mun kashe kwamandan Boko Haram, Dan Buduma da mayakan kungiyar 100>>Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, sun kashe kwamandan Boko Haram, Abubakar Dan-Buduma.

 

Sanarwar tace sama da ‘yan ta’adda 85 ne aka kashe a harin tare da kwamandan nasu.

 

Sannan kuma tace ta kubutar da 848 mutane da aka yi garkuwa dasu da kuma ‘yan ta’ada 119 daga Arewa maso yamma.

 

Kakakin sojin, Maj.-Gen. Benard Onyeuko ne ya bayyana haka inda yace sun kama masu baiwa ‘yan Bindigar bayanan sirri da kuma masu kai musu kayan amfani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gabadaya sansanin mu ya cika bamu da wurin ajiye tubabbun 'yan Boko Haram a Borno, cewar Gwamna Zulum

Leave a Reply

Your email address will not be published.