fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Mun kashe Sojojin Najeriya 6 ta hanyar dasa musu bam>>Inji Boko Haram

Kungiyar dake ikirarin jihadi ta Boko Haram tace ta sakawa sojojin Najeriya bam da ya kashe guda 6.

 

Geopolog dake kawo Rahotanni akan harkar tsaro ne ya ruwaito wannan ikirari na Boko Haram.

Saidai hukumar sojojin Najeriya bata fitar da sanarwa ba akan wannan ikirari.

 

A baya dai, Boko Haram ta yi ikirari kala-kala wanda ya zama ba gaskiya ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.