fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

“Mun kori malamai 2,357 ne saboda basu cancanta ba”>>Gwamnatin jihar Kaduna

Gwamnatin jihar kaduna ta bayyana cewa takori malamai 2,357 ne saboda saboda basu cancanta ba kuma sun fadi a jarabawar databyi masu.

Inda mai maigana da yawun kungiyar ilimin Kaduna, Hauwa Muhammad tace a shekarar 2021 gwammatin jihar ta yiwa malamai 30,000 jarabawa.

Inda tace an kori malamai 2,192 na firamari hadda shugaban kungiyarsu ta NUT, Audu Amba saboda sunki zuwa rubuta jarabar.

Yayin da kuma aka kori 165 cikin 27,662 da suka rubuta jarabawar saboda basu cancanta ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tankar danyen mai ta babbake tare da mutane uku a jihar Kogi

Leave a Reply

Your email address will not be published.