fbpx
Monday, August 8
Shadow

Mun rabawa jihohi 32 Biliyan daya kowace>>PTF

Kwamitin dake yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya, PTF ya bayyana cewa ya baiwa jihohi 32 Biliyan Daya-Daya dan yakar cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Me kula da tsare-tsaren kwamitin, Sani Aliyu ne ya bayyana haka a ganawa da manema labarai, Jiya, Litinin a Abuja.

Yace sun bayar da kudadenne ga jihohi inda suka karfafa musu gwiwar cewa su baiwa gwajin cutar Coronavirus muhimmanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.