fbpx
Friday, July 1
Shadow

Mun rabawa manoman shinkafa biliyan 6.5>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta rabawa manoman shinkafa sabon tallafin noma da ya kai Biliyan 6.25.

 

Yace sun yi amfani da kudinne wajan sayen shinkafar da manoma suka noma.

 

Yace zuwa yanzu sun kashewa manoman shinkafar jimullar biliyan 106.39.

Yace an yi amfani da kamfanonin chasar shinkafa wajan sayen shinkafar dan karfafa muradin gwamnatin tarayya na ciyar da kasa.

 

Yace tsarin an yishine dan karfafa kamfanonin chasar Shinkafar da kuma manoman shinkafar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar zabe ta INEC ta karawa masu yin rigistar katin zabe lokaci amma ta gargadi jam'iyyar APC, PDP da dai sauran su

Leave a Reply

Your email address will not be published.