fbpx
Monday, March 1
Shadow

Makiyaya 23 aka kashe a rikicin Jihar Ogun>>Sarkin Fulani

Sarkin Fulanin Abeokuta, Muhammad Kabir Labar ya bayyana cewa an kashe makiyaya 23 a rikicin kwanan nan a Jihar Ogun.

Da yake jawabi a taron masu ruwa da tsaki kan rikicin manoma da makiyaya a jihar wanda ya samu halartar gwamnan jihar Ogun Dapo Abiodun, gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu, gwamnan jihar Zamfara Bello Matawale, gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu da gwamnan Neja Abubakar Sanni Bello, Labar ya kuma bayyana cewa an kone gidaje 20 a yayin rikicin

Yace, ya ɗora alhakin rikicin a kan “baƙi” waɗanda suka kawo cikas ga zaman lafiyar da ji daɗin a jihar.

 

He said elements were bent “on setting our people against one another by whipping up ethnic sentiments.”

Recent clashes between Fulani herdsmen and farmers in the troubled areas of Yewaland claimed lives in Eggua, Ketu, Igbooro, Iselu, Agbon-Ojodu, Asa, Ibeku, Imeko and Oja-Odan.

Labar blamed the crisis on “strangers” who, he said, had disrupted peaceful coexistence enjoyed in the state over the years.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *