Sanatan Dino Melaye wanda tsohon dan majalisa ne a majalisar dattijai dake wakiltar mazabun kogi ta Yamma ya bayyana cewa Najeriya na cikin matsala.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace Najeriya na cikin matsala dan mutanen dake jira su yi sata sun fi masu yin satar a Yanzu yawa.
A karshe yayi addu’ar Allah ya tseratar da Najeriyar.