fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Muna fargabar barkewar Rikicin Addini, da Yunwa>>Majalisar Tarayya

Kasancewar fargabar barkewar rikicin addini da Kabilanci da kuma fadawa matsalar yunwa saboda matsalolin tsaro dake fuskantar Najeriya,  Majalisar tarayya ta shirya tattauna ta musamman kan matsalar tsaron.

 

A jiyane majalisar ta so fara tattauna batun amma aka dagashi zuwa yau, Laraba saboda mutuwar dan majalisar wakilai, Chinedu Prestige.

 

Mataimakin Shugaban masu rinjaye na majalisar, Robert Borroffice ne ya gabatar da kudirin da ya bayyana cewa satar mutane dan kudin fansa da, ta’addanci na ta faruwa a Najeriya ba tare da an magancesu ba.

 

Kudirin dokar ya kuma tanadi Allah wadai da korar wasu ‘yan Najeriya da ake yi daga wasu johihin kasar.

 

Section 43 of the 1999 Constitution of the Federal Republic of Nigeria is sacrosanct, as every citizen of Nigeria has the right to live and acquire property in any part of the country,” the motion stated.

 

It also expressed fears that “if the present spate of insecurity across the nation is not curtailed, it will lead to food insecurity and famine as many farmers can no longer access their farmlands.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *