fbpx
Thursday, February 25
Shadow

‘Muna jiran jin Matsayar da Gwamnatin kano zata Dauka Kan Matuka Babura masu kafa Uku- A cewar Shugaban KAROTA

Shugaban Hukumar KAROTA, Hon Baffa Babba Dan’Agundi yace suna jiran matsayar da Gwamnatin Jihar Kano zata dauka akan yajin aikin matuka adaidaita sahu.

A cewarsa, “idan har gwamnatin jihar ta Amince da cewa masu baburan su cigaba to lalle a kwai wasu sharuda da ka’idoji da za’a gindaya musu domin ‘bazamu  bar a bubuwa su cigaba da tafiya a haka ba. Injishi

Idan zaku iya tunawa Matuka babura masu kafa uku sun tsunduma ya jin aiki Wanda hakan ya tilasta al’ummar jihar Kano yin tafiya da kafafu a sakamakon karancin ababan hawa a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *