fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Muna nan zamu sake kaiwa gidan yari hari a Najeriya dama kasashen waje, cewar ‘yan ta’addan ISWAP

‘Yan ta’addan ISWAP sun bayyana cewa suna nan zasu sake kaiwa gidajen yari hari a Najeriya dama wasu kasashen waje.

‘Yan ta’addan ISWAP din sun bayyana sume suka kai harin gidan yari na Kuje dake babban birnin tarayya wanda aka babbaka.

A ranar labara da daddare na aka kaiwa gidan yarin hari inda masu laifi da dama suka tsere hadda ‘yan Boko Haram a cikinsu.

Kuma sun kashe wasu daga cikin jami’an dake gadin gidan yarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.