fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Muna sane da cewa an dauki nauyin wasu malamai ana biyansu makudan kudi dan su yada farfagandar Gwamnati>>Buba Galadima

Injiniya Buba Galadima wanda tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne yayi ikirarin cewa gwamnati na biyan wasu malamai makudan kudade suna yada farfaganda a Masallatai.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Punch inda yake mayar da martani kan zargin da gwamnonin Arewa suka yi na cewa masu zanga-zangar SARS na son kifar da gwamnatin Buhari ne.

 

Buba Galadima ya bayyana cewa su gwamnonin Arewar akwai rikice-rikicen dake faruwa a Naija, Kagsina Kano, Zamfara, Borno, Sokoto, Kaduna da Sauransu amma sun hana matasa su yi zanga-zanga sannan kuma sun kasa gayawa shugaba Buhari gaskiya akai kawai dan ya fito daga yankinsu.

 

Yace to sun ji Kunya. Yace matasa sun fito suna zanga-zangar cin zalin da ‘yansanda ke musu amma an ce wai zasu kifar da gwamnatine.

 

Yace abinda suke so shine su ci gaba da saka mutane cikin talauci da jahilici dan su rika samun abinda suke so. Yace suna sane da an dauki hayar wasu malamai ana biyansu makudan kudi dan su yada farfaganda.

“In this respect, the government at all levels including the states in the north have failed. Youths who are victims (of police brutality) came out to protest. Is that wrong? And some people now come out to say they want to overthrow the government.”

Karanta wannan  Dattawan Arewa sun gargadi Atiku cewa kar ya canja Okowa a matsayin abokin takararsa

He said the youth protest had made the regime “jittery’’ and that its “feeling of invincibility disappeared; they melted like oil on fire.”

Galadima, who is the former National Secretary of the defunct Congress for Progressives Change, further said, “For me, the governors should be ashamed of themselves. Why couldn’t they protest to the president, because he is one of their own? Why can’t they encourage their people?

 

“That is why they prefer to keep their people in ignorance and abject poverty so that they can continue to appeal to their sentiments. We also know that some clergy men were commissioned and paid humongous amounts of money to be preaching in mosques about this. Hunger, deprivation, poverty and disease do not know tribe or religion.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.