fbpx
Friday, July 1
Shadow

Muna tsaka mai wuya, sai mun ranto kudi muke biyan Albashi>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa Kasar Najariya na tsaka mai wuya saboda sai an ranto kudi ake iya biyan albashi.

 

Akanta Janar me rikon gado,  Mr Chukwuyere Anamekwe ne ya bayyana haka.

 

Jaridar The Sun ta ruwaitoshi yana cewa, matsakar tattalin arzikin da Najariya ke ciki ya isa a fahimci irin karancin kudin da take fama dashi.

 

Yace dole ne a dauki matakan tsuke bakin Aljihu dan kawo karshen matsalar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zan gina sabbin makarantun furamare 160>>Gwamna Masari

Leave a Reply

Your email address will not be published.