fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Munyi Babban Rashi: Ba zan taba mantawa da Sarkin Zazzau ba>>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya mika sakon ta’aziyyarsa akan rasuwar sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris.

 

A sakon da ya fitar ta shafinsa na Instagram, Adam A. Zango ya bayyana cewa ” Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, Allah ya jikan me martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris. Allah yasa Aljannah Makomarsa. Mun yi babban Rashi.

A wani sako kuma da Adam A. Zango ya sake sakawa akan rasuwar Sarkin Zazzau din ya bayyana cewa, zai ci gaba da godewa sarkin Har Abada.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.