fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Musulmai na kokawa da tsadar kayan abinci da kuma ta raguna

A yayin da ake kusa da yin babbar Sallah, Musulmai na kokawa da tsadar raguna da kuma kayan abinci.

 

Duk da yacw cewa dama kayan abincin sun yi tsada, amma zuwan Sallah yasa sun samu karin kaso 50 cikin 100 na farashinsu.

 

Hakanan a bangaren ragunama ana bukatar akalla tsakanin 100,000 zuwa 400,000 kamin a samu rago me kyau da za’a yi layya dashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

Leave a Reply

Your email address will not be published.