fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Musulman Adamawa sun koka biyo bayan hanasu yin rigistar katin zabe a wasu yankunan jihar

Kungiyar Musulman jihar Adamawa ta koka biyo bayan hana ‘yan uwa Musulmai yin rigistar katin zabe a wasu kananun hukumomin jihar.

Kungiyar ta bayyana hakan ne a jiya bayan ta gudanar da taron gaggawa tare da membobinta na kananun hukumomi 21 dake jihar ta Yola.

Inda shugaban kungiyar Gambo Jika ya bayyanawa manema labarai cewa ana hana musulmai yin rigistar katin zabe dama yin zabe a wasu yankunan jihar.

Kuma yace ana yin amfami da ‘yan vigilante ne wurin cin zarafin Musulman musamman a yankunan da mabiya addinin Kirista suka rinjaye su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.