fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Musulman Kaduna sunyi Allah wadai da gwamnatin El Rufa’i bayan ta bukaci a biya naira 500,000 kafin ayi Sallar Idi a Mutala Square

Gwamnatin jihar kaduna ta bukaci ‘yan tijjaniyya cewa su biya naira 500,000 kafin ayi sallar Idi a farfajiyar Murtala Square.

Musulman Kaduna da dama sun caccaki gwamnatin ta El Eufa’i kan wannan makudan kudin data bukata kafin ayi salmar Idin.

Kuma sakataren filin Sallar Idin Malam Sanusi Surajo ya tabbatar da cewa an bukaci su biya kudin kafin a basu damar yin amfani da filin.

Amma daga bisani gwamnatin tayi nazafi akai tace suje suyi Sallar ba tare da biyan ko sisi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.