Daga Ibrahim Da’u Dayi
Matar babban basarake na kasar Ibadan, Joyce Anene Balogun ta musulunta, ta karɓi kalmar shahada inda ta koma Khadija Balogun.
Babban limamin Oyo, Sheikh Abdul Ganiyy Abubakary ne ya musuluntar da ita, inda ya naƙalta mata kalmar shahada sannan ya sanar a shafinsa na Facebook.
Allah Ya ƙara ɗaukaka musulunci da musulmai.
Karanta wannan Da Dumi Dumi: Shugaban karamar hukumar mahaifar Atiku Abubakar ya koma jam'iyyar NNPP