fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Mutane 10 ne suka mutu, 70 suka jikkata guda 30 suka bace yayin da Amotekun ta taimakawa Matasan Yarbawa suka kaiwa Hausawa hari a jihar Oyo

Akalla Mutane 10 ne suka mutu sannan wasu 30 suka bace, 70 suka jikkata yayin da hukumar tsaro ta yarbawa ta Amotekun ta taimakawa Matasan yarbawan suka kaiwa Hausawa hari a Kasuwar Sasa dake karamar hukumar Akinyele jihar Oyo.

 

Daily Nigerian ta ruwaito cewa, Hausawa 6,000 a yanzu haka suna neman mafaka gidan sarkin Sasa, Haruna Mai Yasin, kamar yanda ya shaidawa jaridar.

 

Yace an kashe mutane da dama.

 

Shima Shugaban kungiyar ‘yan Kasuwar Sasa, Alhaji Usman Tanko ya bayyana cewa tun da lamarin ya fara suka sanar da ‘yansanda amma basu dauki wani matakin azo a gani ba, saida lamarin ya kazance.

 

Yace da jami’an Amotekun suka je wajan maimakon su baiwa Hausawa kariya, sai suka rika harbinsu. Yace an kirasu gidan Gwamnati amma maganar gaskiya babu wani matakin azo a gani da aka dauka.

“I have over 6,000 displaced people packed in my house. Many people have been killed, while others injured,”

 

“We called the police to inform them about the issue, and possible break down of law and order, but they did not take action immediately until the situation deteriorated,” he said.

According to Mr Yako, when the operatives of the regional security outfit, Amotekun, came, they started shooting at Northern traders instead of protecting them from attack.

“When Amotekun came, they started shooting at Northerners. The hoodlums started setting houses ablaze, shooting and burning Hausa traders’ shops.

“It is apparent that it was a targeted attack on Hausas and other Northerners.

“The attack also spread to the Lagos-Ojo Expressway, which is not far from the market. Trailers belonging to Northerners were looted, burnt down, and the drivers slaughtered.

 

“We were invited to Government House yesterday (Friday), and two of us were delegated. Nothing was actually done to avert the crisis and safeguard our lives.

“We have so far counted 10 bodies in the hospital. Over 70 people sustained gunshot injuries. 30 people, including my own brother, are missing,” he added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *