fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Mutane 138 sun harbu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 138 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.

Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar Lahadi 30 ga watan Ogusta shekara ta 2020.

Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:

Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum 41,513 sannan kuma an samu.mutuwar mutum 1013 a fadin kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.