fbpx
Friday, June 9
Shadow

Mutane 18 sun kone kurmus a jihar Niger sakamakon hadarin mota

Mutane 18 sun kone kurmus sakamakon hadarin mota a jihar Niger ranar asabar 18 ga watan yuni.

Hadarin ya faru da motar haya ta Toyota da kuma babbar mota akan babban titin Bidda Minna dake Niger da misalin karfe uku na yamma.

Kuma kaifin mai babbar motar ne domin motarsa ta lalace a tsakiyar hanya amma bai sanya wani alamu da zau nunawa matafiya hakan ba.

Yayin da shi kuma direban motar hayan Kano din ya bugi babbar mota suka kama da wuta suka kone.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *