fbpx
Monday, August 15
Shadow

Mutane 18 sun mutu sakamakon hadarin mota akan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan

Mai magana da yawun hukumar FRSC dake lura d ababen gawa akan titi na jihar Legas, Bisi Kazeem ya tabbatar da faruwar wannan hadarin.

Inda yace motoci uku ne wannan iftila’in ya faru da su akan titin Legas zuwa Ibadan, Toyoto guda da motocin haya na Mazda guda biyu, kuma lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na daren ranar asabar.

Yace mutane 25 ne sukayi hadarin kuma bakwai kacal suka rayu yayin da sauran mutanen 18 suka babbake a motocin da suka kama da wuta.

Karanta wannan  Koulibaly ya haskaka yayin da Chelsea ta raba maki da Tottemham bayan sun tashi wasa da kunnem doki 2-2

Bisi yayi kira ga mutane dasu kauracewa tafiyar dare kuma direbobi su daina yin gudu sosai akan titi su riga bin dokokin titi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.