fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Mutane 19 sun mutu,34 suka jikkata a wani mummunan hadarin Mota da ya faru tsakanin Abuja da Kaduna

Mutane 19 ne suka mutu a wani hadarin mota da ya faru a Katari dake kan hanyar Kaduna zuwa Abuja.

 

Lamarin ya farune ranar Lahadi data gabata, 21 ga watan Maris, kamar yanda kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya bayyana.

 

Yace akwai mutane 34 da suka jikkata a harin, yace kuma harin ya farune sanadiyyar gudun tsiya da kuma fashewar taya.

 

Yace gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya jajantawa wanda lamarin ya rutsa dasu da iyalan Wanda suka mutu, sannan ya jawo hankalin a rika kiyaye wa yayin tuki.

Karanta wannan  Ai ka kashe kanka 'yan Arewa ba zasu zabe ka ba tunda kace kana da kamfanin giya>>Reno Omokri ya gayawa Peter Obi

“A total of fifty-three (53) people were involved in the crash; 16 of these died on the spot, with three others later confirmed dead. Thirty-four (34) sustained injuries which ranged from bruises and cuts to dislocations and head injuries. They were evacuated from the scene by personnel of the Federal Road Safety Corps. The survivors are receiving treatment in hospital,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.