fbpx
Friday, July 1
Shadow

Mutane 20 sun shigo addinin kiristanci saboda kisan da akawa diyata>>Inji Baban Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci

Mutane 20 ne akalla suka koma addinin Kiristancin bayan kashe Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto.

 

Babanta Emmanuel ne ya bayyana haka.

 

Cocinsa ta ECWA ta tara kudi 250,000 ta kai masa a matsayin tallafi, abinda ya nuna jin dadinsa sosai.

 

A wajan karbar kudinne ya bayyana cewa, mutane 20 ne suka shiga addinin kiristancin dalilin kashe diyarsa.

 

While expressing his gratitude, he disclosed that over 20 persons has giving their lives to Christ in their house.

Karanta wannan  Kalli hotunan baiwar Allah, 'yar Najariya data rasu a Saudiyya wajan aikin Hajji

He said: “Because of this Deborah’s issue, over 20 persons gave their lives to Christ in this house.

“As we speak, they are inside our house, in the sitting room. They came here and they are praying,” the bereaved father said in Hausa while his son interpreted.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.