fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Mutane 300,000 zasu iya Mutuwa sanadin Coronavirus/COVID-19 a Africa>>UN

Ofishin kula da tattalin Arzikin Africa na majalisar Dinkin Duniya,UNECA a sabon Rahoton daya fitar kan cutar Coronavirus/COVID-19 ya bayyana cewa mutane Dubu 300 zasu iya mutuwa Sanadiyyar cutara Africa.

 

Rahoton wanda kamfanin dillacin Labaran Najeriya ya samu ya kuma ce lamarin cutar zai jefa mutane Miliyan 27 cikin Tsananin Talauci.

 

Rahoton yace akwai bukatar samar da kudi, Dala Biliyan 100 dan baiwa Aftica tallafi.

 

Ya kuma koka kan rashin kyawun tsarin lafiya a Nahiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *