fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Mutane 6 sun rasu a hadarin taho mu gama da aka yi a Zamfara

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un.

 

Mutane 6 sun rasu a hadarin taho mu gama da ya faru a jihar Zamfara.

 

Lamarin ya farune ranar Alhamis a kauyen Tazame dake karamar hukumar Tsafe.

 

Motar Sharonce ta hade da babbar mota. Kwamandan hukumar kiyaye hadura(FRSC) na jihar, Iron Danladi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kai wanda suka jikkata Asibitin Yariman Bakura.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Majalissar dinkin duniya tace harkar Crypto zata iya rusa Najeriya da sauran kasashen da suka cigaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.