fbpx
Monday, March 1
Shadow

Mutane 7 ne suka rasu a hadarin Jirgin sama daya faru a Abuja

Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na cewa mutane 7ne suka rasu a hadarin jirgin sama daya faru.

 

Hukumar sojojin sama ta Najeriya ce ta tabbatar da hakan ta bakin kakakinta Ibikunle Daramola.

 

Yace jirgin na kan hanyar zuwa Minna ns amma sai ya aike da sakon samun matsalar Inji daga nan kuma sai yayi hadari yayin da yake kokarin Komawa Abuja.

 

Yace shugaban sojojin saman ya bada umarnin gudanar da bincike kan lamarin inda kuma yace yana mika sakon ta’aziyya ga iyalan Mamatan.

 

“This is to confirm that a Nigerian Air Force (NAF) Beechcraft KingAir B350i aircraft crashed while returning to the Abuja Airport after reporting engine failure enroute Minna. First responders are at the scene. Sadly, all 7 personnel on board died in the crash.

 

“The Chief of the Air Staff (CAS), @CAS_IOAmao, has ordered an immediate investigation into the incident. While urging the general public to remain calm & await the outcome of investigation, the CAS, on behalf of all NAF personnel, commiserates with the families of the deceased.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *