fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Mutane 70 ‘yan Bindiga suka sace a hanyar Kaduna zuwa Kano

‘Yan Bindiga sun sace ‘yan kasuwa 70 a hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna, sannan motar ‘yansandan dake yiwa ‘yan Bindigar rakiya ta bace, ba’a san inda take ba.

 

Lamarin ya farune da safe kamar yanda Guardian ta ruwaito,  saidai zuwa yanzu hukumar ‘yansandan jihar bata ce komai ba.

Kalli bidiyon jerin gwanon motocin anan

Mutanen dai ‘yan kasuwa ne da wasu ke kan hanyar zuwa Kano wasu kuma Kaduna, rahoton yace yawan motocin da suke ciki sun kai 30.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.