An kai hare-haren ne a kauyukan Cinke da Zarama dake Kwall a na karamar hukumar Bassa.
Sakataren kungiyar kabilar Irigwe Mr. Davidson Malison ne ya bayyana haka inda yace Fulanine suka kai harin.
Yacw kuma harin an kaishi ne da niyyar karar da kabilarsu da kuma korarta daga garin da take zaune.
Yace kuma wannan hari kusan kullun ne yake faruwa.