fbpx
Monday, August 15
Shadow

Mutane bakwai sun mutu a jihar Legas da Ogun sanadiyyar ambaliyar ruwan sama

Ambaliyar ruwan sama yayi sanadiyyar rayuwar mutane bakwai hadda ‘yan uwa uku a jihar Legas da kuma Ogun.

Mutanen sun mutu ne a Oke Isagun, Orile-Agege dake Lagas sai Akute dake jihar Ogun cewar hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA.

Kuma hukumar ta bayyana cewa ‘yan ‘uwan guda uku sun mutu ne a wani kango da suke zama a cikin sa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Koulibaly ya haskaka yayin da Chelsea ta raba maki da Tottemham bayan sun tashi wasa da kunnem doki 2-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.