fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Mutane biyar na jinya a asibiti bayan ruwan sama tare da iska mai karfi ya mamaye gidaje sama da 100 a jihar Niger

Ruwan saman ya mamaye gidaje sama da 100 hadda masallaci da asibiti kuma ya jiwa mutane biyar rauni a Kuta karamar hukumar Shiroro a jihar Niger.

Rahotanni sun bayyana cewa guguwar da akayi mai karfi da daddaren ranar juma’a ne ta rushe gidaje da dama a jihar Niger.

Yayin da wani mazaunin yankin Ismail G Muhammad ya bayyana cewa mutanen Kuta na bukatar agajin gaggawa daga wurin gwamnati, domin ruwan ya mamaye sama da gidaje 100 yayin da mutane biyar ke jinya a asibiti.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka fadawa mabiyanka su daina min kazafi, Tinubu ya fadawa Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published.