fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Mutane biyar sun jigata bayan da APC da PDP suka yi cibis a jihar Osun

Mutane biyar sun jigata yayin dan takarar sanata na PDP Ademola Adeleke ya fito yakin neman zabe tare da tawagar sa sukayi cibis da ‘yan APC a sakataretiyarsu.

Inda memban APC ya bayyana cewa mabiyan Adeleke ne suka faka a daidai kofar sakateriyar suka neme su da fada suka bata masu motoci suka jiwa mutane biyar rauni.

Amma PDP ta karyata hakan inda tace sun zo wucewa ne ta kofar sakateriyar APC sai ‘yan dabanta suka fara jifarsu da duwatsu.

Wannan lamarin ya faru ne ranar alhamis a Ede dake jihar Osun.

Leave a Reply

Your email address will not be published.