fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Mutane biyar sun mutu yayin da ‘yan ta’addan IPOB da ‘yan bindiga sukayi fada a tsakaninsu a jihar Anambra

Mutane biyar sun rasa rayukansu a daren ranar juma’a bayan da ‘yan ta’addan IPOB da ‘yan bindiga sukayi fada a tsakaninsu a jihar Anambra.

Kuma bayan sun kammaka fadan ‘yan Biafran sun dakko gawargawakin ‘yan bindigar a motarsu ta Hilux sun tafi dasu sunata harbe-barben bindiga.

Wannan lamarin ya faru ne a Ihiala karamar hukumar Akwa dake Anambra kamar yadda wani mazaunin yankin ya bayyanawa manema labarai, inda yace kuma ‘yan bindigar sunada wani sansani a wurin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Magidanci dan shekara 35 ya yiwa marainiya fyade a jihar Delta

Leave a Reply

Your email address will not be published.